1) Cikin raina ga wahala, hutu na ke so, Yesu shi kaɗai ya iya taimako. 2) Yana kira, yan kira, yana nemana. "Zo gare ni, za ka sami hutawa." 3) "Ka gaji da aikin Shaiɗan? Bautarsa da wuya Zo gare ni, dukan fansa ni na biya." 4) "Cikin zuciya ko da sauran shakka har wa yau? Duba, jinina na bayar, sai ka zo." 5) "Wanda ya ke zuwa gare ni, ba na korarsa, Har da kowane mai neman gafara." 6) Yesu, ina so in bi ka, zama bawanka. Kai ne yau har muddar raina Sarkina.Віднови мене And Can It Be? lạ̹lhnạ ạlmkẖlṣ Канча жолу ойлоруңду Stop Аз рӯзе Худои ман (Ту омадӣ) brgẖm kl ạlmʿjzạt Jen Bohu děkujme ạ̹lhnạ ʿẓym Ta Parole Seigneur
Song not available - connect to internet to try again?