1) Cikin sunan Ubangiji, Kullum zan yi ta aikina. Muradina saninka ne, Cikin duk al'amurana. 2) Tsare ni daga tarkoki, Ɓoye rarraunar zuciyata, Kada ta faɗa nishaɗi Wanda ke cikin duniya. 3) Kai ne a hannun damana, Kai idona ke dubawa, Domin in bi umarninka Wanda ka nufe ni da yi. 4) Ɗawainiyarka mai sauƙi ce, Kayanka ba mai nauyi ba, Taimake ni in jure fa, Har ran da zan kai mulkinka. 5) Wanda ya zo, ka karƃe shi, Domin ya dinga aikinka. Don haka murna na ke yi, Har ran da zan je can Sama.مش مجرد عيد ميلاد Поговорю с душой на ты పరమున ప్రభువా I've Found Jesus Raspandeşte lumină oriunde te-ai găsi 주님의 사랑은 Któż nas zdoła عظة 2 - بيبو مشرقي مزمور 91 除他以外别无拯救
Song not available - connect to internet to try again?