1) Cikin wata na shidda (3x) An aiko Jibra'ilu. (3x) Cikin wata na shidda An aiko Jibra'ilu. 2) Zuwa wani birni (3x) Sunansa Nazaret. (3x) Zuwa wani birni Sunansa Nazaret. 3) Zuwa ga budurwa (3x) Sunanta Maryamu. (3x) Zuwa ga budurwa Sunanta Maryamu. 4) Ya ce, za ki yi ciki, (3x) Cikin kuwa ruhu ne (3x) Ya ce, za ki yi ciki. Cikin kwa ruhu ne. 5) Maryamu ta ce masa (3x) Ga ni kwa baiwa ce (3x) Maryamu ta ce masa Ga ni kwa baiwa ce. 6) Maryamu ta haifi ɗa (3x) Sunansa Yesu ne (3x) Maryamu ta haifi ɗa Sunansa Yesu ne. 7) Maryamu ta haifi ɗa (3x) Kamar ɗan talaka. (3x) Maryamu ta haifi ɗa Kamar ɗan talaka. 8) Ashe ɗan sarki ne. (3x) Ya zo ya cece mu. (3x) Ashe ɗan sarki ne. Ya zo ya cece mu. 9) Mu kuwa muna murna, (3x) Domin ya cece mu. (3x) Mu kwa muna murna, Domin ya cece mu.ạnạ mlkk The Comforter Has Come ¿Quieres Ser Salvo De Toda Maldad? ВЕЛИК СИ ТИ ʿynạy dạỷmạaⁿ ạ̹ly̱ ạlrb Дүүргэж өгөөч Свет зажги свой 牧羊人哪牧羊人 طوبى للي إثمه اتغفر Žalm 34
Song not available - connect to internet to try again?