1) Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu Muna cikin hanyar Yesu? Yesu yana cikinmu. Idan haka, ya kamata halinsa ya bayyana. Idan haka, ya kamata halinsa ya bayyana. 2) Mu kan nemi girman kanmu. Ko mun nemi nasa ne Ko mun ajiye wa kanmu dukiya a Sama dai Shi ya ba da ransa duka domin ceton mutane Shi ya ba da ransa duka domin ceton mutane 3) Kwayar hatsi, don ya tsira, sai ya mutu tukuna Amma bayan mutuwarsa, amfani zai yawaita Raina za ya zama banza in na rayu, ni kaɗai Raina za ya zama banza in na rayu, ni kaɗai 4) Kada ka yi ƙaunar duniya, gama tana wucewa. Ka yi ƙaunar Ubangiji bisa ga Maganarsa. In ka fi son wani abu, ba ka isa binsa ba. In ka fi son wani abu, ba ka isa binsa ba. 5) Ko na sami dukan duniya, har na zama sarkinta, Duk hasara ce gare ni gaban kursiyin Allahna. Sai abin da ke na Yesu, shi kaɗai zai dauwama. Sai abin da ke na Yesu, shi kaɗai zai dauwama. 6) Sai mu ba shi namu duka, shi ne hanyar nasara. Muddar ranmu za mu zama bayinsa na gaskiya. Rai gare mu shi ne Yesu, mutuwa kuwa riba ce. Rai gare mu shi ne Yesu, mutuwa kuwa riba ce.الى عرش النعمة Ho bisogno di Te Mano per mano Моё сердце Мен биламан кукдан қараб Mahabbatpen qyzmet etem Севинчим менинг, Исо Масиҳ Z mych tysięcy godzin życia АКО МОЖЕХ ДА ВИДЯ Se va canta cantarea minunata
Song not available - connect to internet to try again?