1) Dā, mala'iku ke shaidar Haihuwar Yesu Mai Ceto. Ji labarin farinciki Wanda shi ke dominku. KORUS Zo, ku yi masa sujada Shi Sarkin Sarakuna. 2) Makiyaya suna tsaron Garkensu da daren nan. Haske ne ya kewaye su, Aka shaida musu ma. Korus 3) Masu hikima na duniya Bar zurfin tunaninku. Nemi ceto wurin Yesu, Kuna jin labarinsa. Korus 4) Sarakuna, talakawa Malamai, almajirai Mazaje da mata duka, Tsofaffi da jarirai. KorusУ Алтаря Коли життя тихо тече мов ріка qlbạaⁿ nqyạaⁿ Dieu de lumière gẖnyẗ ạ̹ymạn خسرتك myn fdạny Voglio di più 一生的标竿 Пальцем к носу прикоснись
Song not available - connect to internet to try again?