1) Dā, na zauna cikin zunubi, Ba na kula da Ubangiji, Ko mutuwa wadda shi ya yi Kan giciye. KORUS Jinƙan Yesu, ba misalinsa, Ya yi mini aikin gafara. Kayan laifina ya ɗauka kuwa Kan giciye. 2) Na ji zancen ladan zunubi. Tsoron mutuwa ya kama ni. Sai na roƙi jinƙan Mai Ceto Kan giciye. Korus 3) Na yi murna marar iyaka Tun da Yesu ya yi cetona. Ina rera waƙar yabonsa, Ba fasawa. 4) Nufina in kawo daraja Wurin Yesu Ubangijina, Sa'an nan in dubi fuskarsa Har abada.Unico Dios Toute arme qd mḍy̱ sydy ЭНЕ Maschera mia maschera tua ạlly yjylk Gesù, Ti amo Oh Deja Que El Senor Tanrı'nın Seçilmiş Bir Soyu, Kutsal Bir Ulus 必有一日
Song not available - connect to internet to try again?