1) Da hannuna biyu zan yi aikinka Baki zai yi ta yabonka. Da kunnena biyu zan ji maganar Murya ta riƙa rairawa. KORUS Ya Allah, ni na zo, amshi dukan rai na yau Ya Allah, ni na zo, kada in ƙara zunubi. 2) Da ƙafa biyu na ka hanya Zuwa gidanka can sama Da ido zan karanta labarin Yesu da dukan ƙamnarka. Korus 3) Riƙe dukan zuciyata, ya Ruhu Muryarka ina saurara, Duk kwanakina zuwa mutuwa, Ina so in yi shaida. KorusAz Úrhoz száll a himnusz és a zsoltár Pane, som tak rád Figlio Tuo Поклонюсь Тебе هيا ندنو للإله Знеможений розп'ятий Він Бидэнд хаанчлалын فى فرحى آراك Беклийорсан Бир Умут Tí, čo sú smädní
Song not available - connect to internet to try again?