1) Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, Yesu ne, marar zunubi, Ɗan Allah, shi kaɗai. 2) Allah ya sanya sunan nan kan sauran sunaye. Mu yabe shi da rairawa, mu gusa gun kursiyi. 3) Mai kayan tulin laifofi shi faɗi sunan nan, A cikinsa ga gafara, ba shakka, ko kaɗan. 4) Sunan, idan ka faɗe shi, an ji addu'arka. Laifinka ba ya dubawa, sai jinin giciyensa.Кто из царей جزء 5 Bueno es alabar Kurtarıcım Mesih'tir What Do I Know of Holy Revive Us Again (chorus) Azi mă-ntorc, mă-ntorc Різдвяна Авва для нас Ертөнцийн Эзэн танаар дамжуулан
Song not available - connect to internet to try again?