1) Da Yesu za mu kwana, da shi za mu tashi, Za mu yi yabonsa don shi ne makiyayi. Idan za ka tsira, sai dai ka bi shi. Maida saura baya. Yesu ya fi su girma. 2) A can sama da daɗi, can za mu huta. Za mu ga Ubanmu, mu yi masa sujada. Shaiɗan da saura za su sha azaba. Za su yi ta kuka. Yesu ba zai kula ba.Együtt még szebb Qoʻshlar yoʻroqga uchar Һəјатым Боју frḥạnyn wyswʿ frḥtnạ Yeryüzünde Ona Övgüler Sunun مهما بعدت Dua evi güclen sin НЯМА ДРУГ КАТО ТЕБ Mostrati a me ఒక క్షణమైన నిను
Song not available - connect to internet to try again?