1)Daga ina ne cetona zai zo Daga Ubangiji sarki mai daraja Daga Ubangiji babban marayu Cetona zai zo. 2) Daga El-shaddai wato Allah mai iko duka Jehovah Rapha Allah mai warkasuwa Jehovah Jire Allah mai tanadawa Cetona zai zo. 3) Daga El-Elyon wato Allah Maɗaukaki Jehovah Nisi Allah ne tutata Jehovah Ra'ah Allah Makiyayi Cetona zai zo. 4)Daga Adonai wato Allah Ubangiji Jehovah Shalom Allah ne salamata Jehovah Saba'oh Allah mai runduna Cetona zai zo 5)Daga El-Hai wato Allah ne rayayye Jehovah Mekoddishkem Allah Mai Tsarkakewa Jehovah Shammah Allah yana nan Cetona zai zo.Un medic bun noi toti avem Сени Коруян Танръ'дър ما أبهاك ما أبهاك yạrby ʿạyz ạ̉jylk Если пришла беда جاء الملاك Я знаю жив мой Искупитель مش هنخاف عالم فانى Благодарю
Song not available - connect to internet to try again?