1) Damuna ta faɗi, ana ta yin ruwa Daidai shukar iri, ƙasa ta yi kyau. Sai mu yi wa Yesu shukarsa a gona, Kada shi ya ga mai fasa aiki yau. KORUS Farar zuciya, farar zuciya, Lalle za mu samu in kaka ta yi, Manyan dammuna, manyan dammuna, Lalle za mu samu in kaka ta yi. 2) Ko da rashin ruwa, ko da wani abu Wanda ya yiwu ya ƃata mana rai, Sai mu dinga noma, muna roƙon Allah, Kwana tashi, sai hatsi ya fid da kai Korus 3) "Sai ku yi addu'a," in ji Almasihu, "Sai ku roƙi wanda girbi nasa ne, Masu iya aikin girbi dai ya aiko Zuwa gonar hatsi, domin ya nuna!" KorusՄեծարենք Երկնի Աստծուն Al Estar Aquí 爱火燃烧少年心 ạlmjd lyk fy ạlạ̉ʿạly Nadejdea me e Dumnezeu Մի Վախեցիր Честит тоз ден ṣdq ạ̹ny ktyr ḥbytk Göksel Babam Пастухам, что стерегли
Song not available - connect to internet to try again?