1) Damuna ta faɗi, ana ta yin ruwa Daidai shukar iri, ƙasa ta yi kyau. Sai mu yi wa Yesu shukarsa a gona, Kada shi ya ga mai fasa aiki yau. KORUS Farar zuciya, farar zuciya, Lalle za mu samu in kaka ta yi, Manyan dammuna, manyan dammuna, Lalle za mu samu in kaka ta yi. 2) Ko da rashin ruwa, ko da wani abu Wanda ya yiwu ya ƃata mana rai, Sai mu dinga noma, muna roƙon Allah, Kwana tashi, sai hatsi ya fid da kai Korus 3) "Sai ku yi addu'a," in ji Almasihu, "Sai ku roƙi wanda girbi nasa ne, Masu iya aikin girbi dai ya aiko Zuwa gonar hatsi, domin ya nuna!" Korusيا مليكي لولاك 主要把你带向高处 Թող Ամեն Ոք Գոհանա Есть одно только средство на этой земле Her Hareketim Տերն Իմ Հովիվն է yạlạ tʿạlwạ bsrʿẗ Sublime amor qdws ạsmk yạ rby เจ้าสาว
Song not available - connect to internet to try again?