1) Dan ina bin hanyar zunubi Shaiɗan ya ɗaure ni da sarƙoki Har ma ba san inda ni ke ba Sai Yesu ya sake ni. KORUS Yesu ya sake ni, Yesu ya sake ni, Da ina zamna cikin bauta Sai Yesu ya sake ni. 2) Dā ba na iya yin magana ba Shaiɗan ya ɗamre mani bakina Ba ni da dama in yi shaida Sai Yesu ya sake ni. Korus 3) Ba na kan je wurin wa'azi ba, Tsoro ya kama mini zuciya Na cika kumya da ƙiwuya Sai Yesu ya sake ni. Korus 4) Yanzu 'na nan cikin haskensa Ina da murna cikin zuciya. Ba ni da tsoro, ko ƙiwuya Tun Yesu ya sake ni. KORUS Yesu ya sake ni, Yesu ya sake ni, Kada ka zamna cikin bauta Bar Yesu ya sake ka.لسه الدم ЕВАНГЕЛИЙ КОЖОҤЫ zhǔ de kàn gù Mening yuragimda qora dogʻ Znáš snad počet hvězd Ho Haklo ولا بنخاف من الليالي ИСА БЕНИ КУРТАРДЪ wǒ men yào xiū xī Jeśli z Panem
Song not available - connect to internet to try again?