KORUS A cikin doguwar tafiyarmu Zuwa cikin kasa ta alkawali In ba tare da kai ba ya Ubangiji Za mu kasa cikin jeji. 1) Akwai macizai da yawa Akwai miyagu sosai In ba tare da kai ba ya Ubangiji Za mu kasa cikin jeji. Korus 2) Akwai abokan gaba Abin tsoro da yawa In ba tare da kai ba ya Ubangiji Za mu kasa cikin jeji. Korus 3)Ga jan teku Akwai duwatsu sosai In ba tare da kai ba ya Ubangiji Za mu kasa cikin jeji. Korus 4)Akwai zafi da yawa Akwai ƙishirwa sosai In ba tare da kai ba ya Ubangiji Za mu kasa cikin jeji. KorusҚұдайым бізді сүйеді бауырым Аз Съм Създаден От рассвета солнца Aybdor qilmagin xech kimni Есть Имя у любви O, miasto cudne, miasto cne Длинная ночь Famous For ع السما رايح ҸӘННӘТИН КҮЧӘЛӘРИ
Song not available - connect to internet to try again?