Domin Yesu shi Ɗan Allah ne, Shi kaɗai ya iya cetonmu. Sa'ad da ya ba da jininsa, Ya buɗe mana ƙofar rai. Ko ya buɗe ƙofar rai? I, ya buɗe ƙofar rai? Ko ya buɗe ƙofar rai? I, ya buɗe ƙofar rai? Sa'ad da ya ba da jininsa, Ya buɗe mana ƙofar rai.Слава Всевышнему Богу Bizning osmondagi Otamiz Santo, Santo Santo 你是主的小羊 Я люблю Тебя Иисус Христос Господь, Тебе хвалу пою เจ้ารักเราหรือ Снова иду Загалмайн тэр хайраас ئازاد قىلىدۇ ئەيسا
Song not available - connect to internet to try again?