1) Don jibin nan, Mai Fansarmu, Gurasarka da ƙoƙonka, Ƙaunarka da alherinka, Mun gode maka, Yesunmu. 2) Kai ne ka ɗauke laifinmu, Ka wanke mu da jininka, Kai ne ka zama gurbinmu, Mun gode maka, Yesunmu. 3) Domin ka ɗauki giciyenka, Ka kuma raina kunyarsa Domin ka ba da jininka, Mun gode maka, Yesunmu. 4) Domin ka aiko Ruhunka, Shi koya mana nufinka, Shi buɗe mana kalmarka, Mun gode maka, Yesunmu. 5) Domin alkawarinka fa Na shirin zaman masu bi Har za ka zo ka karƃe mu, Mun gode maka, Yesunmu.Senden Başkası Yok Tot mai mult Isus J'ai un trésor dans mon cœur ḍạqt ʿly ạlkrwb Шум дождя Neboj se, a věř స్తుతి పాడెదనే ప్రతి దినము 牧羊人哪牧羊人 Dieu fort et grand أتممت وعد الآب
Song not available - connect to internet to try again?