1) Duk nufina da zuciyata, ya Allah, tone su. Asiran rai da tunani, ka auna su yanzu. 2) Mugun abu da tayarwa, ka taka, kashe su. Kada ka rage abu ɗaya mai musun ƙaunarka. 3) Inda na ƙi sarautarka a cikin raina dai, Amshi mabuɗi, shigo nan, ka share lolokai. 4) Kowane hali riƙaƙƙe da mugun tunani, Sarƙoƙin bautar Iblis ne, yau sai ka kwance su. 5) Maƃoya duk na tussan rai inda na ƙi ka da, Karƃi sarautarsu yanzu, Yesu Mai Mulkina.SEN BİZİ SEVDİN Надежда мира Ho chiesto a Dio ఇన్నేళ్ళు ఇలలో ఉన్నాము Seigneur, tu nous vois Jeg er fri Z pieśnią idźcie w bój msk ạljnwd ạlmsyḥ Pane, príď Men imon bilan
Song not available - connect to internet to try again?