1) Duniyan nan ba gaskiya, duniya tana wucewa, Mu, Sama mu ke so. KORUS Can za mu yi murna, murna, murna, murna. Can Sama da murna, murna, murna, har abada. 2) Nan wahala mu ke sha, nan kuwa babu daɗewa, A can ba haka ba. Korus 3) Halin duniyan nan mu ƙi. Mu, bin Yesu mu ke yi A duniyan nan yanzu. Korus 4) Yabon Yesu mu ke yi, Ubangijinmu ne shi, Can za mu gan shi kuwa. Korus 5) Can fa daɗi za mu ji, yabon Yesu za mu yi, Yesu Mai Cetonmu. KorusCome te 举起福音的大旗 Ven, Espíritu, ven Бак Раббим Leave Me Astounded Aku MilikMu, Yesus, Tuhanku Sej vzácne šťastie! Ómirimdi Saǵan arnadym Tata noi vrem ca slava Ta Сидел слепец с протянутой рукою
Song not available - connect to internet to try again?