Dā da wani yaro, sunansa Dawuda ne, Da wani mugun gago, shi Goliath dai. Dawuda, ban da tsoro, zuwa rafi ya je. "Da ikon Ubangiji zan kashe shi", ya ce. Ya ɗauki duwatsu biyar da majajjawa. Goliath, mugun gagon nan, ya yi ta dariya. Dawuda ya soma wurgawa, ya yi ta wurgawa, A zuciyarsa ya yi addu'a, Goliath ya fāɗi ƙasa.MY FAITH LOOKS UP TO THEE دوسى يا نفسي بعز كۇنادان تازالايمىن Žiť ako Majster Herre Gud, Ditt dyre navn og ære Dipendere da Te jzʾ 7 Воқеа 主耶和华我的神啊 من قلبي باغني
Song not available - connect to internet to try again?