1) Farkon zuwan Almasihu daga Sama ne ya zo Zaman neman duk mutane ƃatattu Komawarsa ta yi kusa, ya yi zancen taimako, Masu Binsa suna nan, ya ce da su. KORUS "Zuciyarku kar ta ƃaci, Sai ku ji, ku gaskata ni. Sama za ni gun Ubana, Nan zan shirya muku wuri har in zo." 2) Yesu ya yi zance cewa, "Gidan Ubana 'na nan, Wurin zamansa dayawa, sai in je Don in shirya muku su, in zo in kai ku wata ran, Inda na ke zaune fa a nan ku ke." Korus 3) Sake zuwan Ubangiji mu ke sauraronsa yau. Shi alkawarinsa ba zai karya ba. Zato babu, ba tsammani, murya tasa za mu ji. Mai Cetonmu, ga shi, yana saukowa! Korus 4) Kashin tsarkakansa biyu ne, matattu da masu rai. Yesu dai zai fara ta da matattu. Masu rai fa gaba ɗaya zai fyauce su nandanan, Har ya sa su a wurare shiryayyu. KorusKasih Tuhan Mengiringimu Громкий клич Kalbimden Gelen Şarkımı Dinle Pane Kriste, dal si slovo Why is my heart is torn apart with pain La vittoria è nostra ymd ạlsẖmạl Ийса - Сени алғыслап мен ربي معاك wqt ạlsẖdẗ wwqt ạlḍyq
Song not available - connect to internet to try again?