1) Ga Allah kaɗai, Mahiliccinmu, Daidai mu yi waƙar yabonsa yanzu. KORUS Mu yi waƙar yabon Allah Addu'ar za mu yi. Mu yi waƙar yabon Allah, Mu girmama shi. 2) Mu girmama shi, addu'ar za mu yi. Mai kyauta ba gori duk baiwa sai shi. Korus 3) Mai raya mutum kyautar, Allah sosai Ban da Allah, ina za mu sami jinƙai? Korus 4) Jinƙai ne ya sa ya yi mana baiwa Da ya aiko Mai Ceto tun zamani dā. Korus 5) Mai Ceto ne shi wanda Allah ya ce Shi Ɗansa ne, ransa ya so shi sarai. Korus 6) Labarin Mai Ceto da daɗi ya ke Mutuwassa da tashinsa duk namu ne. Korus 7) Duk wanda ya ce Almasihu zai bi, Tsattsarken numfashi zai ƙarfafa shi. Korusyạḥmạmẗ nwḥ Нека влезем в храма с песни bsẖwf mnyḥ Живём мы для Тебя Çətin, ümidsiz günlərimdə işığı görməmişəm Мени оршээ Jiya, Yau, Gobe جاي بقلبي Uram irgalmazz 耶和华在我面前
Song not available - connect to internet to try again?