1) Ga duhu dayawa a duniyan nan, Zunubi ya kawo duhu. Amma hasken darajar Yesu ya zo, Ya haskaka zukatanmu. KORUS Haske ya zo a duniyan nan, Bari ya shiga zuciyarka Dā, cikin duhu na ke, amma Na zo wurin hasken Yesu. 2) Ba duhu a wurin Yesu, ko kaɗan, Domin shi Mai Gaskiya ne. Mu bi cikin haskensa, kusa da shi, Zai haskaka zukatanmu. Korus 3) Zunubi ya duhunta zuciyarka? Ka zo wurin hasken Yesu. Ka ba da gaskiya ga Yesu kaɗai, Zai haskaka zuciyarka. Korus 4) Akwai haske can cikin gidan Allah. Ba duhu a cikin Sama, Gama Almasihu shi ne haske can A cikin gidan daraja. KorusHepimiz kardeşiz 行进之歌 خسرتك L'eternità أطرح أكاليلي قلبي الحجر bsẖwq wḥnyn Tvůj den se sklání في بحار Doamne Esti mai scump
Song not available - connect to internet to try again?