'Y29 1)Ga fitilata, sai ta haskaka, Ga fitilata, sai ta haskaka Ko'ina, ko'ina, ko'ina. 2)Shaiɗan ba zai 'fuf' ta ba, ta haskaka, Shaiɗan ba zai 'fuf' ta ba, ta haskaka Koyaushe, koyaushe, koyaushe. 3)Rufe ta da ƙwarya, ni ban yarda ba, Rufe ta da ƙwarya, ni ban yarda ba, Ko kaɗan, ko kaɗan, ko kaɗan. 4)Nan fa cikin (faɗin sunan garinku), sai ta haskaka, Nan fa cikin (faɗin sunan garinku), sai ta haskaka, Koyaushe, koyaushe, koyaushe. 5)Har iyakar duniya, sai ta haskaka, Har iyakar duniya, sai ta haskaka, Koyaushe, koyaushe, koyaushe.هامشي في طريق الصليب Pecador ven a Cristo Jesús No puedo aún mirar tu faz قۇتقارۋشىم، عاجاپسىڭ ما أبهى ضياه E passerò quel fiume Venimos ante Ti Señor Rabbim xato qilsam (anʼanaviy) yé sū ài nǐ ạlạ̉rḍ qd ʿṭsẖt
Song not available - connect to internet to try again?