1) Ga littafi a hannunka, Littafi Mai Tsarki ne. Ya fito wurin Allahnmu zuwa ga mutane. KORUS Zancen rai da ceto, zance na gidan gobe. Mu karanta shi, mu bincike shi, Littafi Mai Tsarki ne. 2) Sai mu duba littafin nan, mu bincike shi duka. Don maganarsa gaskiya ce daga wurin Allah. Korus 3) Sai mu haddace ayoyi, mu ƃoye su a zuciya Don su hana mu zunubi, su gyarta halinmu. Korusʿnd ạlṣlyb พระองค์ผู้ทรงสัตย์ซื่อ يسوع يا طفل آخذًا صورة عبد Akifa Yesu Nikafa Naye كيەلى، كيەلى ạ̉ḥzạny̱ Иисус восстал عظيم هو الرب Det gamle evangelium
Song not available - connect to internet to try again?