1) Ga mai shibka cikin gona Yana watse irinsa Wasu su ka faɗi akan hanya Tsuntsaye suna cinyewa. Kaka Mugun ya fige daga zuciya Maganar Allah da akan shibka. 2) Cikin marmara wasu sun faɗi Inda ba su da ƙasa ba Amma rana ta ƙone su Tun ba su da sayu ba. Haka tsanani ko da ƙunci Shi kan sa mutum shi tun tuɓe. 3)Wasu cikin ƙaya sun faɗi Ҡaya su kan shake su Haka ruɗin dukiya ta duniya Ta kan maida shi mara amfani. Wanda shi kan ji, shi maida hankali Irin shibka da a ke yi. 4) Bisa ƙasa mai kyau wasu sun faɗi Su kan bada amfani Haka wanda ya saurara ya gane Har ya karɓi da zuciya ɗaya. Riɓi talatin, wasu sittin Har wasu sun kai ga ɗari.Чаларън Рабби Este viu este viu aleluia Oui, le bonheur et la grâce 我属主 Ristillä kuoli Vapahtaja Parcă Te văd Doamne Isuse fy syrk fy dẖy ạlḥyạẗ جاۋعا جاۋ بولۋعا اسىقپا Сотвори во мне сердце мудрое 이제는 내게 더욱 정죄함 없네
Song not available - connect to internet to try again?