1) Ga masu bacewa, sai ku cece su, Faɗaɗɗu, sai ku tsaishe su sosai. Ruɗaɗɗu, batattu, bi su da kuka, Kai su gun Yesu mai yawan tausayi. KORUS Bi masu ƃacewa, kada su mutu, Kai su gun Yesu, mai yawan tausayi. 2) Yesu ya iya ya rayad da kowa, Wanda ya kira, ba zai ƙi shi ba. Bi su da ƙauna, ka kai su gare shi, Ko za su karƃa, su yarda da shi? Korus 3) Ceci mutane dai, Yesu 'na jira. Ku Masu binsa fa, me ku ke yi? Kira mutane su juyo, su bi shi, Yesu Ɗan Allah Mai Cetonsu ne. Korusماشي أنا ماشي ارايلاپ اتقان، جارىق تاڭداردان jiā de hán yì ALL HALL! IMMANUEL yạ smkẗ Men koʻraman Bir Sözün Yeter Bana Молитвен час Táwbe qıldım Yaşayana Görkem
Song not available - connect to internet to try again?