1) Ga masu bacewa, sai ku cece su, Faɗaɗɗu, sai ku tsaishe su sosai. Ruɗaɗɗu, batattu, bi su da kuka, Kai su gun Yesu mai yawan tausayi. KORUS Bi masu ƃacewa, kada su mutu, Kai su gun Yesu, mai yawan tausayi. 2) Yesu ya iya ya rayad da kowa, Wanda ya kira, ba zai ƙi shi ba. Bi su da ƙauna, ka kai su gare shi, Ko za su karƃa, su yarda da shi? Korus 3) Ceci mutane dai, Yesu 'na jira. Ku Masu binsa fa, me ku ke yi? Kira mutane su juyo, su bi shi, Yesu Ɗan Allah Mai Cetonsu ne. Korusفي قلبي شوق چۅگۅلۅپ، بئز بۉت باارىن Szent vagy 때가 차매 خطة من أجلي I'm a new creation Rab Sana Bakacak مىنە قانداي كوپ تۋىس Иноят Eu ma culc şi-adorm în pace
Song not available - connect to internet to try again?