1) Ga Yesu Ubangijinmu, can yana mutuwa, Allah ya sa mar laifinmu, duniya ta duhunta. KORUS Na gaskanta, na gaskanta, Yesu ya fanshe ni Da jininsa, da jininsa, jini mai tsarki. 2) Ya ce, "Ya Allah, ya Allah, donme ka yashe ni? " Rundunan Sama su kuma sun daina yin murna. Korus 3) Amma ya mutu dominmu, ya ba da jininsa, Domin mu zama tsabtattu ta wurin tashinsa Korus 4) Ga zukatanmu gabanka, ya Ubangijinmu, Ka karƃe su, ka wanke su, Yesu Mai Cetonmu KorusViata far de Tine Tata ceresc Ai platit un pret sa-mi dai iertarea Будь жизнью моей Ты, Ісус - мой Збаўца เป็นคำอธิษฐาน الرب قد ملك Bawa Persembahanmu Qýanam Qudaıymdy tapqanyma! O Kadirdir, O Kadirdir fy mdẖwd ṭfl wlyd
Song not available - connect to internet to try again?