1) Ga ƙofa nan, buɗaɗɗiya, Mai Ceto ne ya buɗe. Dukan mai so ya sami rai Ya bi ta wannan ƙofa. KORUS Ga ƙofa dai buɗaɗɗiya Mai Cetonmu ya buɗe ta. Ku zo, mu je, Ku zo ku shiga dai. 2) Ga ƙofa nan a buɗe dai Kowa ya iya shiga Mawadaci da talaka Na kowace kabila. Korus 3) Ku matso zuwa ƙofan nan, Yanzu ne loton jinƙai. Ku karƃi rawani na rai. Kyauta ce wannan duka. Korus 4) Mai Cetonmu ya mutu dai Domin ƴan Adam duka. Ya buɗe ƙofar samun rai, Dukan mai so zai samu. KorusZtiš srdce mé 할렐루야 주가 다스리네 ʿṣạ wʿkạzk По благодати я спасен Би өршөөгдсөн Таны ариун үхлээр тань Iso Masih Keladi Qayta lạ bạlqwẗ wlạ bạlqdrẗ It is no secret Avivanos Señor ạlsmạ wạlạ̉rḍ tzwlạn
Song not available - connect to internet to try again?