Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami 1) Haifuwar Yesu ta sa na sami kwanciyar rai Mata : (Na---sami ceto na, ta wurin Yesu (2x) Zabaya : (I-na da murna ya, domin na zama ta Yesu (Na---sami ceto na, ta wurin Yesu (2x) Zabayo : (To sai ki kama bakinki,domin ki sadu da Yesu 2) Haifuwar Yesu ta sa na sami bege yau 3) Haifuwar Yesu ta sa na sami salama 4) Haifuwar Yesu ta sa na sami gafaraHOMME DE DOULEUR Периштелер ырдашат Кузё-Инмаре พระบารมี Majesty Aux jours d'angoisse et de souffrance Un canto dentro me gè àn qí shí hé děng měi hǎo Mňa odzbroj, Pane môj Göydə Günəş parladı, hər yana şəfəq saçdı Duša, draho vykúpená
Song not available - connect to internet to try again?