1) Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya. Allah mai iko yana nan, mai ikon zamanai. 2) Fansassun Yesu, shaida yau ƙaunarku baki ɗaya. Immanuel ke tare da mu, mai ikon namu rai. 3) Ƙaƙƙarfan Ruhu, shirya yau yaƙi na Masu Bi. Ruhu na gaskiya yana nan, jagabanmu ne shi. 4) Ku kamilai, rabonku can ku duba fuskarsa. Tare da ku, mu rcra yabo, mu yi sujada mayswʿ bḥbh wḥnạnh - mwsyqy̱ Давно давно ты утомлен Азим аст, номи Ту Исо Sur la croix où tu meurs Cand bate furtuna pe mare KHUADEI VANKAM A CEU TIKAH Худовандим олдида Тинч Турар Солнце простилось с землею بشوق وحنين Egy szó kiált
Song not available - connect to internet to try again?