1) Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya. Allah mai iko yana nan, mai ikon zamanai. 2) Fansassun Yesu, shaida yau ƙaunarku baki ɗaya. Immanuel ke tare da mu, mai ikon namu rai. 3) Ƙaƙƙarfan Ruhu, shirya yau yaƙi na Masu Bi. Ruhu na gaskiya yana nan, jagabanmu ne shi. 4) Ku kamilai, rabonku can ku duba fuskarsa. Tare da ku, mu rcra yabo, mu yi sujada mawạn qlt ạlḍlmẗ Сароед таъриф кунед zhǔ ài zuì zhǎng jiǔ Az Úr diadalmas nagy fenség Տեր Դու Թանկ ես Բոլորից Somlandela ạsmʿ yạ rb ạ̹ly̱ ṣlạty Kristus Sudah Bangkit Прекрасно е Името Приди ко Мне дитя
Song not available - connect to internet to try again?