KORUS Halleluya Yesunmu yana da rai (3x) Zan yabe shi dan yana don rai 1) Shi ne gaskiya shi ne hanya shi ne rai Ba mai zuwa gun Uba sai ta wurin sa (2x) Korus 2) Wasu alloli sun mutu ba su tashi ba Amma ga Yesunmu yau yana da rai (2x) Korus 3) Yana da rai Yesun mu yana da rai (2x) Zan yabe shi don yana da rai. Korusbḥbk ạlsạmy lqd Rýchlo nasadať День Воскресения Pon tu mano en la mano Nejlepší křesťan ياللي بكل مهارة Без Бога не життя ขอบคุณขอบคุณพระเจ้า Буюкдир ṭlbtk
Song not available - connect to internet to try again?