1) In ji Mai Cetona Kai ba ka iya ba Ni kaɗai Mai Cetonka Zan biya laifinka. KORUS Shi ya biya duk Ni mai bashi ne Shi ya zubda jininsa Ya wanke zuciyata. 2) Jinin Ubangijina Jininsa ne kaɗai Ya wanke zuciyata Ya biya bashina. Korus 3) Ikon Yesu shi kaɗai Zai sake halina Ni ban iya kome ba Shi kaɗai Mai bada rai. Korus 4) Ran da zai dawo dai Zan tsaya gabansa Ba zan ji tsoro ba Don ya biya laifina. KorusАумин قصة الحب ạsmh smạ His Name is Jesus Вдали от Бога я блуждал فاض قلبي بكلام صالح ạntẓry ạlrb yạ nfsy O inoyat yṭyb ly fy dẖy ạlḥyạẗ Do stínu křídel tvých se ukrývám
Song not available - connect to internet to try again?