1) In ka karanta cikin Matta fa, Za ka ga. jawabi, sai mu haskaka Muddar muna nan a cikin duniya Cetattu na Yesu, mu haskaka. 2) Amma babu dama mu haskaka In da wani laifi cikin zuciya. Gudu wurin Yesu, roƙi gafara. Cetattu na Yesu, mu haskaka. 3) Mutanen da ke kewaye da mu Suna duban hali da auyukanmu, Kada dai su gani rashin gaskiya. Cetattu na Yesu, mu haskaka. 4) Cikin makaranta mu shaida shi, Ko a gida kuwa mu hana zunubi. Cikin jinin Yesu akwai nasara. Cetattu na Yesu, mu haskaka, 5) Cikin ikon Yesu mu bi daidai, Dukan aikin duhu sai mu ƙi sosai, Mutane dayawa za su gaskata. Cetattu na Yesu, mu haskaka.Wachunga Walipolinda Вірний Спасителю мій من سيفصلنا Bienvenue à chacun FA TOY IZAO Ёрдам бер RAB'be Övgüler Sun Shepherd of My Thankful Heart Doamne fa al meu cuvânt ده في كل لحظة
Song not available - connect to internet to try again?