1) In ƙyautar Allah ku ke so, Ku manya duk da yara ma, Yesu shi ne ya shirya ta, Yanzu kuwa ta ke samuwa. KORUS Yana so ku ku zo Wurinsa, karƃar gafara Tun kuna nan a duniya, Tun shi ma yana samuwa. Yana so ku ku zo Wurinsa, karƃar gafara. 2) Ko kuɗi ne bukatarku, Sutura ma, ko ci, ko sha, Sai da dalili. Shi ya sa: "Dalili ya fi dukiya." Korus 3)A wajen ceto haka ma, Tafarkin samu, Yesu ne. Ko ɗaya ba mai rasawa A cikin dukan Masu Bi. KorusТербетеді әуен менің жанымды Шаг за шагом zhǔ de shēn tǐ wèi wǒ men Миний хайрт Иште Булутларла Гелийор Deus Não Está Morto yạlly btkẖạf ʿlyạ píng yuán hé gāo shān ạ̉nạ ạ̉nạ ạlrb Алдрын Хааны нэр Есүс
Song not available - connect to internet to try again?