1) In na sami dukan kome na duniya Wannan da amfani ne, in ba ni da ceto? A cikin zuciya in ba salama Me za a yi da kayan duniya? Ko na sami duniya, amma ba ceto Gwamma ba a haife ni da na shiga Jahanama. KORUS Ba ni Yesu, O ba ni Yesu Kullum, har abada, O ba ni Shi. 2)Ko na sami dukiya cikakkiya Da suna sannanu ga dukan mutane Amma babu bege ko wurin sabka Ina amfaninsu a sa'annan? Ba shakka Allah ba zai yi wargi ba. Yanzu ka taimake ni in yi tunani. Korus 3)Duk walaha ce in ba tare da Yesu Ɓatace ne ni cikin zunubaina In har abada ba ganin haske Dufu kaɗai da zafin kuka Ko na zama nan ba bukatar Yesu Ran da na mutu fa, ina dabarata? Korus 4) Murna ba misalinta wurinsa Maganin baƙin ciki, ɓa'a azaba Ba zunubi da ya ƙi yin wanke Ko wahala da ba za ya ji. In na zama ni kaɗai da Yesu Ba kome ba ne, shi ne bukatata. KorusМолилась дева 'Ku Diberikan Kidung Baru Gesù ha vinto لا يكون ظلام ليه تخونني 예수 감사하리 주의 보혈 Shukur aytaman Criançinhas oren نسجد لاسمك Salvezza perfetta
Song not available - connect to internet to try again?