1) In na yi tunani sosai Kan zuwan Ubangijina Da yadda ni zan tsaya dai Ko murna ko kuwa hawaye. KORUS Yesuna, Yesuna, Ka tsarkake ni tun yanzu, Kada ka rage kome nan Ya zama kaya na Shaiɗan Yesuna, Yesuna Ka tsarkake ni tun yanzu. 2) Kada a ranar zuwansa Ya iske ni da zunubi Lalle in ɓoye fuska ta, In ce, "Ya Allah, me zan yi?" Korus 3) Ran da ka kira ni in zo, Domin ka gwada aikina, Idan wuta ta cinye duk Ina misalin kukata ? Korus 4) Ya Yesu, ji addu'ata Ka ba ni ƙargin zuciya In kama aikinka sosai In tarbe ka da daɗin rai. KorusBir İman Bir Vaftiz Когда я начал искать Христа Аллах'ъ Ким Арарса Nich łaska będzie z nami Mukaddes Kitaby oka fy ạ̹ydyk عندما أذكر كيف SABİR VƏ ŞAHNOZA Насъл Бир Севги Бу Господь, Ты испытал меня и знаешь
Song not available - connect to internet to try again?