1) Ina bautar zunubai, Yesu ne mai kawo ceto. Wa ya ba ni kwanciyar rai? Yesu ne mai kawo ceto. KORUS Ba wani na ke so, ya Yesu, Masoyina. Ba wani taimako, Yesu ne mai kawo ceto. 2) Yesu yana ƙaunata, Yesu ne mai kawo ceto. Shi ya ɗauke laifina, Yesu ne mai kawo ceto. Korus 3) Da Shaiɗan ya ɗaure ni, Yesu ne mai kawo ceto. Shi ya kwance sarƙoƙi, Yesu ne mai kawo ceto. Korus 4) Da fa matacce ne ni, Yesu ne mai kawo ceto. Shi ya sake rayad da ni, Yesu ne mai kawo ceto. Korus 5) Yesu na ke bi yanzu, Yesu ne mai kawo ceto. Shi ya buɗe idanu, Yesu ne mai kawo ceto. Korus 6) Cikin ikon jaraba, Yesu ne mai kawo ceto. Shi ya sake halina, Yesu ne mai kawo ceto. KorusСвятость потеряли мы однажды طلبتك sbḥạnk yạ ạllh Escudriña mi corazón Адам оглы оя болгыл ạ̹nt gẖạly Chi è? نسعى عنه سفراء أوعى تخاف من بكره قۇداي ۔ پادىشا
Song not available - connect to internet to try again?