1) Ina cikin yaƙi, magautana kuwa Shaiɗan ne da duniya, duk da zuciyata. Ubangiji Yesu, ji addu'ata, Ban da taimakonka sai in halaka. 2) Ni ban isa kome cikin yaƙi ba. Sai da taimakonka zan ƙori Shaiɗan. In ka bar ni, Yesu, mutuwa zan yi. Yesu, na roƙe ka, riƙe ni yanzu. 3) Kowane Mai Binka, in ya kira ka, Za ka taimake shi cikin yaƙinsa. In ka ba ni iko, zan yi nasara. Na roƙe ka, Yesu, kai ni lafiya.Сүр жавхлант магтаал يا رب فك القيود V kříži Tvém Elijášova modlitba Mi rialzerai БОГ СЛЕЗЕ МЕЖДУ НАС Хочу воспеть Тебя Ny andro efa lany Бог, исцеляй меня أنا قلبي بيسجد للإله
Song not available - connect to internet to try again?