1) Ina cikin yaƙi, magautana kuwa Shaiɗan ne da duniya, duk da zuciyata. Ubangiji Yesu, ji addu'ata, Ban da taimakonka sai in halaka. 2) Ni ban isa kome cikin yaƙi ba. Sai da taimakonka zan ƙori Shaiɗan. In ka bar ni, Yesu, mutuwa zan yi. Yesu, na roƙe ka, riƙe ni yanzu. 3) Kowane Mai Binka, in ya kira ka, Za ka taimake shi cikin yaƙinsa. In ka ba ni iko, zan yi nasara. Na roƙe ka, Yesu, kai ni lafiya.أنا عسكري صغير Ten Pánov deň mạdmt mʿy Bénissons Dieu فوق تل بعيد sẖkrạaⁿ llh لما أكون تعبان Дух веде мене Create in me a clean heart, oh God
Song not available - connect to internet to try again?