1) Ina da aiki nan, Allah zan ɗaukaka. Raina zan sa a hannunsa a ƃoye a Sama can. 2) Zan yi ta aikina, zan cika kirana. Da hannu biyu, da zuciya ɗaya in bauta wa Yesu. 3) Ya Ubangijina, ka ba ni Ruhunka. Ka shirya bawanka a nan don aikin Sama can. 4) Ka ba ni taimako, ka ji addu'ata, Don kada dai in kasa nan, in rasa ladana.Melekler Müjde Getirdi Sonde-moi mạl ạ̹ly wsmʿ ṣrạkẖy Exaltando a Jesús Men bilan boʻlgin Sei lodato وو، قانداي باقىت، قانداي شاڭ Иисус - Ты мой хлеб! Io vedo il suo amor Petit papa Noel
Song not available - connect to internet to try again?