1) Ina da aiki nan, Allah zan ɗaukaka. Raina zan sa a hannunsa a ƃoye a Sama can. 2) Zan yi ta aikina, zan cika kirana. Da hannu biyu, da zuciya ɗaya in bauta wa Yesu. 3) Ya Ubangijina, ka ba ni Ruhunka. Ka shirya bawanka a nan don aikin Sama can. 4) Ka ba ni taimako, ka ji addu'ata, Don kada dai in kasa nan, in rasa ladana.JESUS, LOVER OF MY SOUL Бог есть Любовь byn ydyk rạḥty yạ ạ̉rḍ wjwdy كل يوم Teşekkürler عجيبة هي أعمالك km hw ḍyq qlby Jésus sois avec vous Я буду следовать
Song not available - connect to internet to try again?