KORUS Ina farin ciki tare da waɗanda suka ce mani Ku zo mu je gidan Ubangiji. (3x) Ƙafafun mu suna tsaye Cikin ƙofofinki Urushalima. 1) Kursiyai ma, nan suke Kursiyai na shari'a Kursiyai na gidan sarki Dauda suma nan suke. Korus 2) Kabilu duka nan suke Kabilu na Ubangiji Domin su ɗaukaka sunansa Mai tsarki bisa ga dokokinsa. Korus 3) Ku yi addu'a Domin salamar Urushalima Waɗanda suke ƙaunarki Urushalima su yi addu'a. KorusМуқәддәс Роһ ạ̉ḥmdwạ ạlrb lạ̉nh ṣạlḥ - Live Яклашалъм Бабамъза ЬОвгю ве Онур İlahilerle Överim يسوع أحبك Навчи King of Glory يامن بحضوره Kościele, któż twe tajnie zgadł
Song not available - connect to internet to try again?