KORUS Ina so, ina so; in san Yesu, in san Yesu Ina so, ina so; in san Yesu, da ikon tashinsa (Solo : "Ikon Yesu") Ya fi na kowa. (6x) A cikin duniyan nan 1) Akwai sunan nan mai daɗi, wanda ba mai kamarsa Wato sunan Ubangiji, begen dukan masu bi Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa Banda sunan Ubangiji, Allah ba ya jin addu'a (Solo : Sunan Yesu) Ya fi na kowa (6x) A cikin duniya nan. Korus 2) Tunda na ji sunan Yesu, murna na ke ji sosai Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a Cikin sunan nan mai girma, a ke samin ceto fa Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a (Solo : Sunan Yesu) Ya fi na kowa (6x) A cikin duniyan nan Korus Category: Sunayen Yesu ; in san Yesu, in san Yesu Ina so, ina so; in san Yesu, da ikon tashinsa (Solo : "Ikon Yesu") Ya fi na kowa. (6x) A cikin duniyan nan 1) Akwai sunan nan mai daɗi, wanda ba mai kamarsa Wato sunan Ubangiji, begen dukan masu bi Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa Banda sunan Ubangiji, Allah ba ya jin addu'a (Solo : Sunan Yesu) Ya fi na kowa (6x) A cikin duniya nan. Korus 2) Tunda na ji sunan Yesu, murna na ke ji sosai Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a Cikin sunan nan mai girma, a ke samin ceto fa Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a (Solo : Sunan Yesu) Ya fi na kowa (6x) A cikin duniyan nan Korusاشىلدى ٴسانى ٴومىردىڭ По высоким горам Пастырь تمر السنين هافرح واهتف بالعود V Tobě zůstávám Uwielbiam Imię Twoje Panie Tuhan, Kasihani Królewski strój się śpieszcie nieść Мама ты плачешь чтоб я не видал Running over
Song not available - connect to internet to try again?