1) Jinin Yesu ya ba da shi saboda laifinmu. Ku masu laifi, tuba dai. ku nemi gafara. 2) Wanda ya juyo wurinsa, ya faɗi laifinsa, Ba za ya rasa ceto ba, amma ya sami rai. 3) Mutane duk ku zo yanzu, ku bi Mai Cetonku, Ku shaida yawan ƙaunarsa har duniya duk ta ji. 4) Ya Yesu, muna yabonka domin ka cece mu. Yanzu ka ba mu Ruhunka shi kai mu wurinka.Дудакларъм Сана ЬОвгю Сунар Skoro príde deň Quel ami fidèle et tendre Целитель مش هاسمح Muera en mí lo que es del mundo Thagau Thiengtho! Авылны сагынганда เราจะเข้ามาสรรเสริญ Рождество
Song not available - connect to internet to try again?