1) Ka bi da ni, ya Ubangijina, A duniyan nan, Na ƃata dai, ban san hanyarka ba, Ka bi da ni. Tsare zamana, tsare tashina, Inda na je, ka riƙe hannuna. 2) Da idonka, ya Ubangijina, Ka bi da. ni, Hasken mutane, hasken duniyan nan, Ka bi da ni. In ban da kai, tuntuƃe na ke yi, Ya kai Shugabana, ka bi da ni. 3) Ruhu Mai Tsarki, Ruhun taimako Zai bi da ni. Ko cikin lafiya ko cikin cuta, Zai bi da ni. Shi ma zai zama Jagabana kuwa Har ranar da zai cika cetona.دُغلان چاغا Maličké púpätko Иди ко кресту где Спаситель 내가 주를 챤송하리 Wielbić mego Pana chcę Am auzit de o ţară أين ترعى Ол мадақталсын ᠠᠪᠤ ᠡ ᠂ ᠪᠢ ᠲᠠᠨ ᠳᠤ ᠬᠠᠶᠢᠷᠠᠲᠠᠢ Крила
Song not available - connect to internet to try again?