1) Ka bishe ni, ya Jehovah, Ni baƙo ne a duniyan nan. Ni rarrauna, kai Mai Iko, Riƙe ni da hannunka. Ka cishe ni, ka cishe ni, Da gutasan nan mai rai. Da gurasan nan mai rai. 2) Buɗe mini, ya Mai Ceto, Maƃulƃula masu rai. Ka bishe ni da idonka, Har an kai ni a wurinka, Taimakona, taimakona, Kai ka zama ƙarfina. Kai ka zama ƙarfina. 3) In na taka kwarin mutuwa, Kau da dukan tsorona, Tokare ni da hannunka, Kai ni can a gidanka. Waƙar yabo, waƙar yabo Taka ce har abada. Taka ce har abada.أنا ليك Plus le mal est pressant По-чист и от сняг Il grido di Jabez Completo in Te Sorridendo lacrime wsṭ ạltʿb MIDERA AZY Դու Այստեղ ես, Հիսուս องค์พระเจ้าเราเข้ามา
Song not available - connect to internet to try again?