KORUS Ka lura ɗan'uwa ka lura Biyayya ta fi haɗaya Jin magana kuma ya fi kitsen raguna Ka lura. 1) Ko Ubangiji na murna da yawan haɗayu Ko Ubangiji na murna da yawan sacrifice Biyayya ta fi haɗaya Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura. Korus 2) Ko Ubangiji na murna da yawan zakka Ko Ubangiji na murna da yawan zuwa Ekklesiya Biyayya ta fi haɗaya Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura. Korus 3) Tayaswa na kama da zunubi maita Taurin kai kamar tsafi da serafin (ko talakai) Biyayya ta fi haɗaya Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura. KorusNUMBERLESS AS THE STANDS OF THE SEA Так близко сейчас mạ ạ̉ʿẓm ạljwd ạldẖy dẖkẖrth Ó, Jézus, jöjj qwmwạ nsbḥ klnạ Это было Vera verità Лүтф јағышы јағыр Ҝөјлəрдəн Aonde Está Deus? يا اللي مش لاقي لحياتك
Song not available - connect to internet to try again?