1) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, Domin mu nemi nufinka, mu danne gurinmu. 2) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, Domin a wanke zuciyarmu, a gyara halinmu. 3) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, Don tsarkinka da ikonka, su zauna a cikinmu. 4) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, Domin mu zama shaidunka, mu juyo da danginmu.Soqyr bolyp kóre almaý Ty v nás Incredibile amor ร้องโฮซันนา اُنگ واقتیندا ḍllt ạlṭryq حبيبي حلو Marmarina In Gami Yesu Иззəт Олсун Мамочка
Song not available - connect to internet to try again?